MAZA KUYI HAKURI IYA MATA KAWAI
A samu 6awon kankana, sai a rinka goge fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul. ✨HADIN GYARAN JIKI Wannan hadin shine hadi na, musamman wanda yake sa fatar mace tazamo tana tare da shauki da laushi kai harma kaji jikinta yana wani damshi damshi a. Lemon tsami b. Tatacciyar madara c. Kwa guda (1) Ki sami ayaba mai kyau ki Bare ko ki matse da hannunki, ko ki markada ya yi laushi, sai ki zuba tatacciyar madara ki fasa Kwai kamar guda daya, amma farin zaki zuba, sai ki matse lemon tsami ki gauraye shi ki shafa a jikinki ya samu kamar tsayin awa daya, sai ki yi wanka da ruwan zafi. Idan kika lazimci yin haka kamar kwana uku zaki sha mamaki. (1)✨GYARAN FATA a. Lemon tsami b. Bawon kwai c. Kur-kur Zaki hade su guri guda ki daka su sa...