Posts

Showing posts with the label DOMIN GANE KINA OVULATION DU WATA

DOMIN GANE KINA OVULATION DU WATA KO BAKYA YI? DAN KI SAN LAFIYAR KI๐Ÿ‘

Image
mahangar zamani  ‎KARANTA WANNAN ZAI SA KI GANE KINA OVULATION KO BA KYA YI ‎________________________________ ‎ ‎Idan al’adar ki tana zuwa ba daidai ba, wani lokacin 2 weeks, wani lokaci 2 months, wani lokaci ma bata zo ba, babbar alamar rashin ovulation ne. ‎ ‎Idan al’adar ki tana zuwa da tsananin jini mai yawa ko kuma ฦ™anฦ™anta sosai ko digon jini, hakan na iya nuna rashin ovulation. ‎ ‎Yayin ovulation ruwan farji yakan yi santsi, kamar farin kwai da aka fasa (egg-white discharge). Idan mace bata ga wannan canji ba, yana iya nuna bata yin ovulation. ‎ ‎A tsarin jikin mace, bayan ovulation, zafin jikin mace yakan ษ—an tashi da kusan 0.5°C. Idan babu wannan canjin zafin to ana zargin bata yin ovulation. ‎ ‎Idan mace tana al’ada amma ta shafe fiye da shekara tana kokarin samun ciki amma bata samu ba hakan yana iya nuna bata yin ovulation. ‎_________________________________ ‎ ‎A Takaice, mace tana iya gane bata yin ovulation idan: ‎ ‎Al’adarta bata zuwa daidai ‎Bata fitar d...