YADDA ZA'A GYARA FATA DA AVOCADO ๐ฅ (PIYA)
*YADDA ZA A GYARA FATA DA AVOCADO (Peya)* Avocado ษaya daga cikin 'ya'yan itatuwa da ke da amfani ฦwarai ga fata. Yana cike da sinadarai masu ฦara laushi, kariya, da hasken fata. --- ✅ *Amfanin Avocado Ga Fata:* 1. *Yana laushin fata* Avocado na ษauke da natural oils da fatty acids da ke taimakawa wajen sanya fata ta yi laushi da taushi. 2. *Yana magance bushewar fata* Idan fatar ki tana yawan bushewa, avocado na taimakawa wajen dawo da danshi. 3. *Yana kawar da wrinkles da tsufa* Saboda yana ษauke da antioxidants da vitamin E, yana hana fatar ki tsufa da sauri. 4. *Yana rage tabon fuska* Ana iya amfani da avocado don rage tabo ko dark spots a fuska. --- ๐ฅ *Yadda Ake Hada Avocado Don Gyaran Fata:* *Avocado + ZUMA MASK* *Abubuwan da ake bukata:* - ½ Avocado (a daka) - 1 teaspoon na zuma *Yadda ake hadawa:* - A hadasu waje guda, a juya su sosai. - A shafa a fuska. - A bari na t...