Posts

Showing posts with the label DIBAN SASBIN SOJOJI

RUNDUNAR SOJOJiN KASA ZATA FARA DAUKAR SABBIN SOJOJI

Image
 Gurbin Aiki! Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa za ta fara soma daukar masu sha'awar shiga aikin sojan kasa . Za a soma rijistar ne daga ranar 29 ga watan nan masu sha'awar shigan za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka.  https://recruitment.army.mil.ng/darrr