Posts

Showing posts with the label AMFANIN KAYAN KWALLIYA ๐Ÿ’„๐Ÿ’…✍️

AMFANIN KAYAN KWALLIYA (makeup)๐Ÿ’„๐Ÿ’…✍️

Image
Kafin afara kwalliya yakamata asan kayan kwalliya,da Kuma amfanin su zan dan tsakuro wasu daga ciki nayi bayani akansu. (1) FOUNDATION:na daga cikin kayan kwalliya,kuma tana cikin tushen kwalliya tana taimakawa sosai ta bangaren daidaita kalau fatar fuska ta zama daya batare da dabbare-dabbare ba.sanan bata batar da kuraje da manyan tabo don haka mu daina kwaba foundation a fuska sosai. Foundation tana sa fuska tayi fresh ,tayi sumul Kuma ana shafa tane daga fuska zuwa wuya saboda kada su banbanta da juna. (2)CONCEALER: Amfani da concealer mai kyau wadda ta dace da fatarki shine babban abin lura a gurin yin kwalliya da ita, concealer mai kyau itace wadda take karawa fuska Kumari ta batar da tabo da Kuma dabbare-dabbare.itace Zara daidaita akan foundation dinkin tare da taimakawa wajen fitarmiki da skin tona dinkin. (3)PRIMER:shi kamar foundation yake saide shi bashi da kauri idan kin shafa kamar man shafawa yake .Amfanin sa shine ,yarike foundation yasa kwalliya ta dade batare da ta la...