Posts

Showing posts with the label DUNIYA MAKARANTA๐ŸŒ PART 1

DUNIYA MAKARANTA PART(1) ๐ŸŒ✍️

Image
(1) Kada ka zolayi ๐Ÿ˜masu aikata zunubi.Dukanmu Muna cikin suturar Allah ne.Amma kayi musu nasiya da lafazi kyakkyawa.Duk masu laifi basu Kai fir'auna๐Ÿ‘ฝ ba,Kuma duk masu wa'azi ๐ŸŽ™️basu kai matsayin Annabi musa (Alaihis salam)ba .Amma Allah yace da shi :ka gaya ma fir'auna magana mai laushi,watakil zai karbi wa'azi ko yaji tsoron  Allah. (2) A da can mutane basu da asibitoci ๐Ÿฅ.Amma suna da lafiya.Basu da yawan kudin๐Ÿ’ตamma akwai ilimi.Ba hanyoyi ๐Ÿ›ฃ️sufuri dana sadarwa☎️Amma akwai zumunci.Basu da yawan ni'imomi,Amma suna da jin dadi๐Ÿ˜Š.ko kun san dalili?"Albarkar abu tafi yawansa". (3)Idan ka saka kudin๐Ÿ’ตa account ko ka cire kana samun alert na abin da ya rage ko ya karu a cikin jarinka.ina ma ace duk lokacin๐Ÿ•ฐ️daka ci Naman Dan uwanka zaka samu alert na yawan zunubin ki?  KO Kuma idan kayi sallah ko azumi ko sadaka zaka samu alert na yawan ladan da ake baka ?A kullum ka aikata sabon ko sa'a haka tana faruwa ,Amma malai'ku ne suke lissafa ...