MAGANIN TUSAR GABAN MACE(Budurwa ko matar aure)
MAGANIN TUSAR GABAN MACE (Budurwa ko Matar Aure) Me ke haifar da tusar gaba? Wannan matsala tana haddasa fitar iska daga gabar mace kamar tusa (fut! fut!). Yana iya zama abin kunya, musamman a lokacin kwanciyar aure. Ga wasu dalilan da ke haddasa hakan: --- Dalilan da ke kawo tusar gaba: 1. Zama a kasa a kan tiles (musamman idan akwai AC) ba tare da wando ba. 2. Yawo a gida ba takalmi ko slippers, musamman a sanyi ko tiles masu sanyi. 3. Kwanciya ba wando a karkashin fan (fanka) yana sanyaya gabanki sosai. 4. Rashin yin tsarki da ruwan zafi bayan al'ada ko jima'i. 5. Barin maniyyi ya kwana a ciki ba tare da yin wanka ko tsarki ba. 6. Yawan amfani da kayan mata ba tare da dalili ko izini daga masani ba. 7. Cushe-cushen kayan matsi da dama cikin farji ba tare da sanin abun cikin su ba. 8. Matsanancin ciwon sanyi (infection) wanda ke cinye lafiyar farji da mahaifa. 9. Rashin iya ‘position’ a lokacin kwanciyar aure, wanda ke iya kawo rauni. 10. Zama da pant guda daya d...