MAGANIN TUSAR GABAN MACE(Budurwa ko matar aure)

 MAGANIN TUSAR GABAN MACE (Budurwa ko Matar Aure)


Me ke haifar da tusar gaba?


Wannan matsala tana haddasa fitar iska daga gabar mace kamar tusa (fut! fut!). Yana iya zama abin kunya, musamman a lokacin kwanciyar aure. Ga wasu dalilan da ke haddasa hakan:


---

Dalilan da ke kawo tusar gaba:


1. Zama a kasa a kan tiles (musamman idan akwai AC) ba tare da wando ba.


2. Yawo a gida ba takalmi ko slippers, musamman a sanyi ko tiles masu sanyi.


3. Kwanciya ba wando a karkashin fan (fanka) yana sanyaya gabanki sosai.


4. Rashin yin tsarki da ruwan zafi bayan al'ada ko jima'i.


5. Barin maniyyi ya kwana a ciki ba tare da yin wanka ko tsarki ba.


6. Yawan amfani da kayan mata ba tare da dalili ko izini daga masani ba.


7. Cushe-cushen kayan matsi da dama cikin farji ba tare da sanin abun cikin su ba.


8. Matsanancin ciwon sanyi (infection) wanda ke cinye lafiyar farji da mahaifa.


9. Rashin iya ‘position’ a lokacin kwanciyar aure, wanda ke iya kawo rauni.


10. Zama da pant guda daya daga safe har dare, yana sa gaban mace yayi danshi da warin kamshi.


11. Rashin daure zani da kyau ga matan da suka haihu, yana barin farji a bude.


12. Cikin yunwa ko rashin cin abinci musamman a lokacin al'ada ko Jego.


---


HANYAR MAGANCE TUSAR GABA:


Magani na 1: Dafa da shan turaren ganyayyaki


Abubuwan da ake bukata:


Ganyen Magarya


Gabaruwa


’Ya’yan Hulba


Gishiri


Yadda ake hadawa:


1. Ki dafa waษ—annan kayan a tukunya.


2. Ki zuba gishiri kaษ—an a ciki.


3. Bayan sun dahu sosai, sai ki dinga shiga ciki kina “seat bath” na tsawon minti 20.


4. Bayan kin fito, zaki ga wani bakin abu yana fita daga gabanki — wannan alama ce ta tsaftacewa.


5. Bayan haka, ki nemi farin muski, ki dangwala da auduga mai tsafta, ki dan matsa gabanki da shi.


6. Ki nemi angurya da ’ya’yan auduga ki dinga turara gabanki da su don ฦ™arin tsafta da kamshi.


SHAWARA:


Karki yi amfani da duk wani kayan mata ko matsi ba tare da shawarar kwararre ba.


A rinka canza pant sau da yawa, kuma a dinga amfani da auduga

Gyaran jiki ga mata zallah

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡