Posts

Showing posts with the label SABON TSARI๐Ÿ‘

SABON KUNDIN KARATU (CURRICULUM)NA NIGERIA (2025/2026).

Image
Daga shekarar karatu ta *2025/2026*, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za'a fara amfani da *sabuwar manhajar karatu* a makarantun Primary da Secondary (junior da senior), da kuma hanyoyin koyon sana’o’i. *Abinda Wannan Ke Nufi:* 1. An rage yawan Subjects ษ—in da ake koyarwa domin ragewa ษ—alibai gajiya da nauyin karatu. 2. Za'a mayar da hankali sosai kan muhimman darussan da suka dace da zamani. 3. Curriculum ษ—in zai ฦ™arfafa koyon ฦ™warewa (skill development) maimakon dogaro da haddacewa kawai, wanda hakan zaisa ษ—alibai su koyi abinda zai amfani rayuwarsu, kuma a shirya su don dogaro dakai da kuma cigaban rayuwarsu. 4. Sabon tsarin ya dace da tsarin ilimi na duniya, don haka ษ—alibai zasu kasance cikin sahun gaba a duniya. An tsara wannan gyaran ne tare da haษ—in gwiwa da hukumomin ilimi kamar WAEC, NECO, NABTEB, NBTE, NERDC, da sauran manyan masu ruwa da tsaki. A takaice dai Sabon tsarin zai taimaka wa ษ—alibai su fi fahimta, su koyi sana’o’i, sannan kuma su samu ilimin ...