MATA 10 WANDA ALLAH YA TSINE MUSU:
ﺍﻟﻮﺍﺷﻤﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺷﻤﺎﺕ 1. Mata masu tsaga fuskokinsu. - ﺍﻟﻨﺎﻣﺼﺎﺕ ﻭﺍﻟﻤﺘﻨﺼﻤﺎﺕ 2. Mata masu aske gashin gira. - ﺍﻟﻤﺘﻔﻠﺠﺎﺕ 3. Mata masu kankare hakori (wushirya). - ﺍﻟﻮﺍﺻﻠﺔ ﻭﺍﻟﻤﺴﺘﻮﺻﻠﺔ 4. Mai 'karin gashi da wadda ake karamata gashin. - ﺍﻟﺘﻲ ﺳﺨﻂ ﻋﻠﻴﻬﺎ ﺯﻭﺟﻬﺎ 5.Matar da mijinta yayi fushi da ita. - ﺍﻟﻤﺘﺸﺒﻬﺎﺕ ﺑﺎﻟﺮﺟﺎﻝ 6. Mata masu shigar maza. - ﺯﻭﺍﺭﺍﺕ ﺍﻟﻘﺒﻮﺭ 7. Mata masu yawan ziyartar kabur-bura (makabarta). - ﺍﻟﻨﺎﺋﺤﺎﺕ 8. Mata masu kururuwa akan mamaci. - ﺍﻟﻤﺤﻠﻞ ﻟﻪ 9. Mata masu auren kashe wuta. - ﻛﺎﺳﻴﺎﺕ ﻋﺎﺭﻳﺎﺕ ﻣﺘﺒﺮﺟﺎﺕ 10. Mata masu bayyana tsiraicinsu. Kada ku manta TSINUWA itace nisanta daga rahamar Allah! ﻗﺎﻝ ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ : " ﻳﺎ ﻣﻌﺸﺮ ﺍﻟﻨﺴﺎﺀ ﺗﺼﺪﻗﻦﻭﺃﻛﺜﺮﻥ ﻣﻦ ﺍﻹﺳﺘﻐﻔﺎﺭﻓﺈﻧﻲ ﺭﺃﻳﺘﻜﻦ ﺃﻛﺜﺮ ﺃﻫﻞ ﺍﻟﻨﺎﺭ " ﺭﻭﺍﻩ ﻣﺴﻠﻢ Manzon Allah (SAW) ya ce: 'Yaku taron mata! ku yi sadaqa, kuma ku yawaita neman gafara. (Istigfari) domin lallai ninagan ku mafiya yawanku 'yanwuta ne."Allah yakaremu. Send it to ur family n frndx Assalamu alaikum. Manzon Allah (S.A.W) ...