Posts

Showing posts with the label GAREMU MATA DA MAZA

ABINDA KE FARUWA DA MAHAIFA BAYAN HAIHUWA

Image
 Ko Kunsan Abin Da Ke Faruwa Da Mahaifa Bayan Haihuwa ๐Ÿฉธ?  Daga Shafin Ciki da Raino Yawancin mata kan fi mayar da hankali kan jariri bayan haihuwa, su manta da wani babban bangare da ke bukatar kulawa ta musamman wato "mahaifa" . To, yar’uwata, bayan kin haihu, mahaifar ki tana cikin wani yanayi na gyara tare da dawowa yadda take a baya, kuma yana da matuฦ™ar muhimmanci ki san yadda hakan ke faruwa. ◾ Da farko, mahaifa tana raguwa a hankali daga girman da ta kai lokacin goyon ciki zuwa yadda take kafin ciki. Wannan tsari yana daukar makonni 6 zuwa 8, sai dai wasu suna fin wasu sauri. Wannan yana faruwa ne saboda jiki yana zubar da tsohon jini ta hanyar lochia — wato jinin bayan haihuwa. ◾ A kwanakin farko, wannan jini yana da ja mai duhu, kamar jinin haila, amma daga baya yana raguwa har ya koma kamar ruwa mai ษ—an rawaya. ๐Ÿ‘‰ Idan kin ga ya dawo da yawa ko ya fara wari, to hakan na iya zama alamar matsala — ki garzaya asibiti. ◾ A yayin wannan lokaci, mahaifa tana ...