Posts

Showing posts with the label MAGANIN WARIN JIKI ✍️

Maganin warin jiki✍️

Image
 Dafarko asamu lalle,turare na duri mai maiko,alimun sai a hade su guri daya akwaba idan suka jiku sai arinka shafawa du jiki idan za'a kwanta da dare idan safiya tayi sai ayi wanka da ruwan dumi haka za'a  arin kayi har adena jin wanan warin jiki inshallah za asamu waraka .