Posts

Showing posts with the label GAREKU MATA๐Ÿ‘

YADDA AKE SIT BATH NA DARBEJIYA

Image
 Wata Ke tambaya, yadda Ake sitz bath Na Darbejiya. Ga yadda ake yin *sitz bath da darbejiya (neem)* da  Kuma amfaninsa. *Yadda ake yi:* *Zaki Samu ganyen darbejiya danye * — ko busasshe Duk yanayi. *Kisaka gishiri ki wanke su dakyau*, sannan ki saka a tukunya da ruwa mai yawa (lita 3 zuwa 5). *Ki , kawo Kaninfarinki  kamar mar kwaya 10 ki watsa ciki, Sai ki  tafasashi na tsawon * minti  zuwa 15*. *Sau ki sauke shi*, ki barshi ya dan sha iska,  (yanda dai Ruwan bazasu konakiba , inkinshiga). *Sai kisamu roba babba  ko sitz bath basin* — wanda zaki iya zama ciki dakyau. 6. *Ki Zauna ciki na minti 15 zuwa 20*, ki tabbatar ruwan na ratsa jikinki dakyau. *Amfanin sa:* - *Yana kashe kwayoyin cuta (antibacterial & antifungal)* – yana taimakawa wajen magance infection na farji. - *Yana hana warin gaba,  Yana kashe yeast infection *. - *Yana rage kaikayi da kumburin gaba *. - *Yana inganta lafiyar fatar gabanki*  musamman bayan haihuw...