YADDA AKE SIT BATH NA DARBEJIYA
Wata Ke tambaya, yadda Ake sitz bath Na Darbejiya.
Ga yadda ake yin *sitz bath da darbejiya (neem)* da Kuma amfaninsa.
*Yadda ake yi:*
*Zaki Samu ganyen darbejiya danye * — ko busasshe Duk yanayi.
*Kisaka gishiri ki wanke su dakyau*, sannan ki saka a tukunya da ruwa mai yawa (lita 3 zuwa 5).
*Ki , kawo Kaninfarinki kamar mar kwaya 10 ki watsa ciki, Sai ki tafasashi na tsawon * minti zuwa 15*.
*Sau ki sauke shi*, ki barshi ya dan sha iska, (yanda dai Ruwan bazasu konakiba , inkinshiga).
*Sai kisamu roba babba ko sitz bath basin* — wanda zaki iya zama ciki dakyau.
6. *Ki Zauna ciki na minti 15 zuwa 20*, ki tabbatar ruwan na ratsa jikinki dakyau.
*Amfanin sa:*
- *Yana kashe kwayoyin cuta (antibacterial & antifungal)* – yana taimakawa wajen magance infection na farji.
- *Yana hana warin gaba, Yana kashe yeast infection *.
- *Yana rage kaikayi da kumburin gaba *.
- *Yana inganta lafiyar fatar gabanki*
musamman bayan haihuwa ko lokacin al’ada.
Comments