Posts

Showing posts with the label HUKUNCIN KUDIN DA BANKI SUKE KARA

HUKUNCIN KUDIN DA BANKI SUKE KARAWA MUTANE ACIKIN SAVING ACCOUNT ๐Ÿ’ต

Image
๐“๐€๐Œ๐๐€๐˜๐€❓ : Assalamu alaikum malam Menene ra'ayin malaman Sunnah akan kuษ—in da banki suke karawa mutane a cikin Saving account? Ya yakamata ayi amfani dasu? Allah ya karemu daga aikata kuskure. : ๐€๐Œ๐’๐€❗️ : Wa'alaikum salam Farko dai ya haramta ga musulmi ya buษ—e account ษ—in da za'a dinga saka masa kuษ—in ruwa a ciki, saboda Allah ya haramta cin riba ya kuma yi shirin yaki da Wanda bai daina ci ba ร cikin aya ta 275 a Suratul Bakara da ayoyin da suka zo bayanta: ุงู„َّุฐِูŠู†َ ูŠَุฃْูƒُู„ُูˆู†َ ุงู„ุฑِّุจَุง ู„َุง ูŠَู‚ُูˆู…ُูˆู†َ ุฅِู„َّุง ูƒَู…َุง ูŠَู‚ُูˆู…ُ ุงู„َّุฐِูŠ ูŠَุชَุฎَุจَّุทُู‡ُ ุงู„ุดَّูŠْุทَุงู†ُ ู…ِู†َ ุงู„ْู…َุณِّ ۚ ุฐَٰู„ِูƒَ ุจِุฃَู†َّู‡ُู…ْ ู‚َุงู„ُูˆุง ุฅِู†َّู…َุง ุงู„ْุจَูŠْุนُ ู…ِุซْู„ُ ุงู„ุฑِّุจَุง ۗ ูˆَุฃَุญَู„َّ ุงู„ู„َّู‡ُ ุงู„ْุจَูŠْุนَ ูˆَุญَุฑَّู…َ ุงู„ุฑِّุจَุง ۚ ูَู…َู†ْ ุฌَุงุกَู‡ُ ู…َูˆْุนِุธَุฉٌ ู…ِู†ْ ุฑَุจِّู‡ِ ูَุงู†ْุชَู‡َู‰ٰ ูَู„َู‡ُ ู…َุง ุณَู„َูَ ูˆَุฃَู…ْุฑُู‡ُ ุฅِู„َู‰ ุงู„ู„َّู‡ِ ۖ ูˆَู…َู†ْ ุนَุงุฏَ ูَุฃُูˆู„َٰุฆِูƒَ ุฃَุตْุญَุงุจُ ุงู„ู†َّุงุฑِ ۖ ู‡ُู…ْ ูِูŠู‡َุง ุฎَุงู„ِุฏُูˆู†َ Waษ—anda suke cin ribรฃ ba su tashi, fรฃce kamar yadda wanda da Shaiษ—an yake ษ—imautarwa daga shafa yake tash...