HUKUNCIN KUDIN DA BANKI SUKE KARAWA MUTANE ACIKIN SAVING ACCOUNT ๐ต
๐๐๐๐๐๐๐❓
:
Assalamu alaikum malam Menene ra'ayin malaman Sunnah akan kuษin da banki suke karawa mutane a cikin Saving account? Ya yakamata ayi amfani dasu? Allah ya karemu daga aikata kuskure.
:
๐๐๐๐❗️
:
Wa'alaikum salam Farko dai ya haramta ga musulmi ya buษe account ษin da za'a dinga saka masa kuษin ruwa a ciki, saboda Allah ya haramta cin riba ya kuma yi shirin yaki da Wanda bai daina ci ba ร cikin aya ta 275 a Suratul Bakara da ayoyin da suka zo bayanta:
ุงَّูุฐَِูู َูุฃَُُْูููู ุงูุฑِّุจَุง َูุง َُูููู َُูู ุฅَِّูุง َูู َุง َُูููู ُ ุงَّูุฐِู َูุชَุฎَุจَّุทُُู ุงูุดَّْูุทَุงُู ู َِู ุงْูู َุณِّ ۚ ุฐََِٰูู ุจِุฃََُّููู ْ َูุงُููุง ุฅَِّูู َุง ุงْูุจَْูุนُ ู ِุซُْู ุงูุฑِّุจَุง ۗ َูุฃَุญََّู ุงَُّููู ุงْูุจَْูุนَ َูุญَุฑَّู َ ุงูุฑِّุจَุง ۚ َูู َْู ุฌَุงุกَُู ู َْูุนِุธَุฉٌ ู ِْู ุฑَุจِِّู َูุงْูุชََٰูู ََُููู ู َุง ุณَََูู َูุฃَู ْุฑُُู ุฅَِูู ุงَِّููู ۖ َูู َْู ุนَุงุฏَ َูุฃَُٰููุฆَِู ุฃَุตْุญَุงุจُ ุงَّููุงุฑِ ۖ ُูู ْ َِูููุง ุฎَุงِูุฏَُูู
Waษanda suke cin ribรฃ ba su tashi, fรฃce kamar yadda wanda da Shaiษan yake ษimautarwa daga shafa yake tashi. Wancan, dรตmin lalle ne sun ce: "Ciniki kamar riba yake."Kuma Allah Ya halatta ciniki kuma Ya haramta riba. To, wanda wa´azi daga Ubangijinsa, ya je masa, sa'annan ya hanu, to yana da abin da ya shige, kuma al'amarinsa (ana wakkala shi) zuwa ga Allah. Kuma wanda ya kรตma, to, waษannan sลฉ ne abรตkan Wuta, sลฉ a cikinta madawwama ne. (Suratul-Bakara Aya ta 275)
َูู ْุญَُู ุงَُّููู ุงูุฑِّุจَุง َُููุฑْุจِู ุงูุตَّุฏََูุงุชِ ۗ َูุงَُّููู َูุง ُูุญِุจُّ َُّูู ََّููุงุฑٍ ุฃَุซِูู ٍ
Allah Yana shรฃfe albarkar riba, kuma Yana ฦรฃra sadakรตki. Kuma Allah bรฃ Ya son dukan mai yawan kรฃfirci, mai zunubi. (Suratul-Bakara Aya ta 276)
Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam ya la'anci mai cin riba da wanda ya rubutata da wanda aka wakilta da wanda ya yi shaida akanta. Kamar yadda Tirmizi ya rawaito a hadisi ingantacce.
Idan mutum ya amshi Interest ษin Banki to ya wajaba ya tuba ga Allah da niyyar ba zai sake amsa ba, tun da Allah ya Hana.
A zance mafi inganci zai iya amfani da kuษin wajan yin aikin da zai amfani jama'a kamar gina Asibitoci ko kwatar da ruwa zai wuce ko kuma hanyoyin da mutane za su bi su wala, saidai ba shi da ladan wannan aikin da ya yi, saboda ba dukiyarsa ba ce. Wannan ita ce maganar manyan malaman musulunci na wannan zamanin kamar Sheik Ibnu Bazz da sauransu.
Allah ne mafi sani.
Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Comments