AN KADDAMAR DA SHIRIN TALLAFIN KUDI NA NAIRA BILLIYAN 20(20,000,000,000) DOMIN KARFAFA KASUWANCIN MATA A NIGERIA DAGA STERLING BANK DA DEVELOPMENT BANK ๐ฆ
LABARI MAI DADIN JI GA MATA ‘YAN KASUWA! Sterling Bank tare da Development Bank of Nigeria (DBN) sun kaddamar da shirin tallafin kudi na Naira biliyan 20 (₦20,000,000,000) domin karfafa kasuwancin mata a Najeriya! ๐ฉ๐ฝ๐ผ Manufar shirin: Don taimaka wa mata masu kasuwanci su fadada harkokinsu, su samar da ayyukan yi, da kuma kara habaka tattalin arzikin kasa.Waye zai amfana? – Mata masu mallakar kasuwanci – Mata ‘yan kasuwa masu neman tallafin jari – Kungiyoyin mata masu gudanar da sana’o’i Ka gaggauta neman wannan dama kafin lokaci ya wuce! ๐ Danna Link domin cikawa yanzu! Link: https://t.co/KvpYAZwqOD