AN KADDAMAR DA SHIRIN TALLAFIN KUDI NA NAIRA BILLIYAN 20(20,000,000,000) DOMIN KARFAFA KASUWANCIN MATA A NIGERIA DAGA STERLING BANK DA DEVELOPMENT BANK ๐Ÿฆ

 LABARI MAI DADIN JI GA MATA ‘YAN KASUWA! 


Sterling Bank tare da Development Bank of Nigeria (DBN) sun kaddamar da shirin tallafin kudi na Naira biliyan 20 (₦20,000,000,000) domin karfafa kasuwancin mata a Najeriya! ๐Ÿ‘ฉ๐Ÿฝ‍๐Ÿ’ผ


Manufar shirin:

Don taimaka wa mata masu kasuwanci su fadada harkokinsu, su samar da ayyukan yi, da kuma kara habaka tattalin arzikin kasa.Waye zai amfana?

– Mata masu mallakar kasuwanci

– Mata ‘yan kasuwa masu neman tallafin jari

– Kungiyoyin mata masu gudanar da sana’o’i


Ka gaggauta neman wannan dama kafin lokaci ya wuce!


๐Ÿ‘‡ Danna Link domin cikawa yanzu!


Link: https://t.co/KvpYAZwqOD

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡