FREE CAC AND SMEDAN CERTIFICATE
*KARIN HASKE AKAN FG FREE CAC REGISTRATION* 1. *FREE CAC AND SMEDAN CERTIFICATE* Gwamnati ta bude Wanan Program ne tare da hadin guiwar Smedan da CAC.Ta bude Wanan shiri ne domin ta tallafawa kananan masana'antu da Basu da register domin su samu Cikakkiyar Registern kasuwancin su Wanda Zai Basu Damar Samun jari na kyawta ko na bashi daga Gwamnati. 2. *MALLAKAR CAC DA SMEDAN CERTIFICATE* Idan ka gama register Zasu baka Smedan Certificate kyawta immediately.Kafin daga baya idan CAC dinka ta zama ready Zasu tura maka a email dinka, Saboda ita CAC Bata fitowa Kai tsaye.Amma ita Smedan da ka Kai karshen register Za'a baka Abin ka. 3. *KOWA ZAI IYA APPLYING๐* Ko da ko kana da CAC Kada ka bari Wanan Damar ta wuce ka.kayi ma wani Business da kake da niyyar Yi Nan gaba Register.kuma Koda baka da Sana'ah Yanzu,Amma kana da niyyar farawa, to kayiwa Sana'ar Nan Wanan register saboda bakasan Sanda Za'a kara Samun irin Wanan Damar ba. 4. *KO KANA DA CAC?* Suna tam...