ILLOLIN HAYAKIN MOSQUITO COIL
Mosquito coil abune da amfani dashi yazama ruwan dare wajen kashe sauro saidai hayaƙinsa na haifar da wasu matsaloli ga lafiya. Daga cikin illolinsa: 👇 1- Shaƙan hayaƙin yana haifar da cutar Asthma da Pneomonia, lalata huhu da ciwon maƙogoro. 2- Shaƙansa na haifar hawan jini, ciwon zuciya, lalata ƙwayoyin halittan hanta da ruwan maniyyi. 3- Yana haifar da kansar maƙogoro. 4- Bincike ya nuna cewa ƙona mosquito coil guda ɗaya yana daidai da hayaƙin taba sigari guda 75-137. 👉 ALAMOMIN ILLAN A JIKI 👇 1- Ƙaiƙayin ido, hanci da maƙogoro 2- Ciwon kai, ji kasala da kwarnafi