ILLOLIN HAYAKIN MOSQUITO COIL


Mosquito coil abune da amfani dashi yazama ruwan dare wajen kashe sauro saidai hayaƙinsa na haifar da wasu matsaloli ga lafiya.

Daga cikin illolinsa: 👇


1- Shaƙan hayaƙin yana haifar da cutar Asthma da Pneomonia, lalata huhu da ciwon maƙogoro.


2- Shaƙansa na haifar hawan jini, ciwon zuciya, lalata ƙwayoyin halittan hanta da ruwan maniyyi.


3- Yana haifar da kansar maƙogoro.


4- Bincike ya nuna cewa ƙona mosquito coil guda ɗaya yana daidai da hayaƙin taba sigari guda 75-137.


👉 ALAMOMIN ILLAN A JIKI 👇

1- Ƙaiƙayin ido, hanci da maƙogoro

2- Ciwon kai, ji kasala da kwarnafi

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA👇