TSAYUWA KAN GASKIYA A LOKACIN FITINA
*๐ Tsayuwa Kan Gaskiya A Lokacin Fitina ๐* *Manzon Allah ๏ทบ ya ce:* *“Zai zo wani lokaci, wanda yake da haฦuri a cikin su wajen bin addininsa, kamar mai rike da garwashi wuta ne.”* (At-Tirmidhi, Hadisi ingantacce) A zamanin da muke ciki — cike da fitintinu, ษagawa gaskiya, da gwaji ga masu bin tafarkin Allah - *riko da addini yana bukatar haฦuri, juriya, da tsantsar tawakkali*. *Ya Allah, ka sa mu kasance cikin masu rike da addininka da gaske, ka bamu ฦarfi da natsuwa kamar yadda Ka yi alkawari. Ameen.* ๐ฏ️ *Ka rike gaskiya, ko da kuwa zata kasance kaman garwashi wuta!* Allah ya Mana taufiqi yakuma Bamu ikon jajircewa wurin kadaita *ALLAH* Dakuma Da'a ga *Manzon SA*