TSAYUWA KAN GASKIYA A LOKACIN FITINA

 *๐Ÿ“ Tsayuwa Kan Gaskiya A Lokacin Fitina ๐Ÿ“*


*Manzon Allah ๏ทบ ya ce:*  

*“Zai zo wani lokaci, wanda yake da haฦ™uri a cikin su wajen bin addininsa, kamar mai rike da garwashi wuta ne.”*  

(At-Tirmidhi, Hadisi ingantacce)


A zamanin da muke ciki — cike da fitintinu, ษ—agawa gaskiya, da gwaji ga masu bin tafarkin Allah - *riko da addini yana bukatar haฦ™uri, juriya, da tsantsar tawakkali*.


*Ya Allah, ka sa mu kasance cikin masu rike da addininka da gaske, ka bamu ฦ™arfi da natsuwa kamar yadda Ka yi alkawari. Ameen.*


๐Ÿ•ฏ️ *Ka rike gaskiya, ko da kuwa zata kasance kaman garwashi wuta!* 


Allah ya Mana taufiqi yakuma Bamu ikon jajircewa wurin kadaita *ALLAH* Dakuma Da'a ga *Manzon SA*

Comments