YADDA ZAKI HADA MAN CARROT ๐ฅ DA KANKI๐
mahangar zamani Carrot Oil ๐ฅ — Sirrin Haske da Lafiyar Fata! Kina fama da duhun fata? Kuraje da tabo sun dame ki? To gadama tasamu na magance dukanni matsalar fatarki๐ฅ๐ Yana haskaka, laushin fata, kuma yana hana tsufa da bushewa. ✨ Dawo da glow ษinki cikin kwanaki kaษan! YADDA AKE HADA MAN CARROT DON AMFANI DA FATA ๐ฅ๐งด 1. Ki wanke karas ษinki sosai, sannan ki bare fatar sa. 2. Ki nika karas ษin da grater na hannu (wanda ake nika cuku da shi). 3. Ki zuba karas ษin da kika nika a cikin tukunya mai tsabta. 4. Ki zuba mai irin wanda kike so – kamar olive oil ko coconut oil., sunflower oil 5. Ki sa tukunya a wuta kadan (low heat) ki barshi yana tafasa na tsawon minti 50 zuwa awa 1. 6. Bayan man ya dahu sosai, sai ki tace shi ta hanyar safa domin raba man da ragowar karas. Abin Lura: ga masu oily skin (masu maikon fuska) Kar ki shafa yawa sosai – digo kaษan ya isa. Ki fi amfani da shi da dare bayan wanke fuska. Idan kin fara amfani da shi, ki lura da yadda fatar ki ke ma...