YADDA ZAKI HADA MAN CARROT ๐Ÿฅ• DA KANKI๐Ÿ‘

mahangar zamani


Carrot Oil ๐Ÿฅ• — Sirrin Haske da Lafiyar Fata!


Kina fama da duhun fata?

Kuraje da tabo sun dame ki?

To gadama tasamu na magance dukanni matsalar fatarki๐Ÿฅ•๐Ÿ‘

Yana haskaka, laushin fata, kuma yana hana tsufa da bushewa.


✨ Dawo da glow ษ—inki cikin kwanaki kaษ—an!


YADDA AKE HADA MAN CARROT DON AMFANI DA FATA ๐Ÿฅ•๐Ÿงด


1. Ki wanke karas ษ—inki sosai, sannan ki bare fatar sa.


2. Ki nika karas ษ—in da grater na hannu (wanda ake nika cuku da shi).


3. Ki zuba karas ษ—in da kika nika a cikin tukunya mai tsabta.


4. Ki zuba mai irin wanda kike so – kamar olive oil ko coconut oil., sunflower oil


5. Ki sa tukunya a wuta kadan  (low heat) ki barshi yana tafasa na tsawon minti 50 zuwa awa 1.

6. Bayan man ya dahu sosai, sai ki tace shi ta hanyar safa domin raba man da ragowar karas.


Abin Lura: ga masu oily skin (masu maikon fuska)


Kar ki shafa yawa sosai – digo kaษ—an ya isa.


Ki fi amfani da shi da dare bayan wanke fuska.


Idan kin fara amfani da shi, ki lura da yadda fatar ki ke mayar da martani – in kika ga yana haddasa karin mai ko kuraje, ki dakata ko rage amfani.


7. Yanzu haka man karas ษ—inki ya shirya! Ki ajiye shi a kwalba mai kyau.

Shikenan ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ’ƒ๐Ÿ‘

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡