FREE CAC AND SMEDAN CERTIFICATE
*KARIN HASKE AKAN FG FREE CAC REGISTRATION*
1. *FREE CAC AND SMEDAN CERTIFICATE*
Gwamnati ta bude Wanan Program ne tare da hadin guiwar Smedan da CAC.Ta bude Wanan shiri ne domin ta tallafawa kananan masana'antu da Basu da register domin su samu Cikakkiyar Registern kasuwancin su Wanda Zai Basu Damar Samun jari na kyawta ko na bashi daga Gwamnati.
2. *MALLAKAR CAC DA SMEDAN CERTIFICATE*
Idan ka gama register Zasu baka Smedan Certificate kyawta immediately.Kafin daga baya idan CAC dinka ta zama ready Zasu tura maka a email dinka, Saboda ita CAC Bata fitowa Kai tsaye.Amma ita Smedan da ka Kai karshen register Za'a baka Abin ka.
3. *KOWA ZAI IYA APPLYING๐*
Ko da ko kana da CAC Kada ka bari Wanan Damar ta wuce ka.kayi ma wani Business da kake da niyyar Yi Nan gaba Register.kuma Koda baka da Sana'ah Yanzu,Amma kana da niyyar farawa, to kayiwa Sana'ar Nan Wanan register saboda bakasan Sanda Za'a kara Samun irin Wanan Damar ba.
4. *KO KANA DA CAC?*
Suna tambayar ko kana da CAC ne domin su San matakin da Business dinka yake.Domin su San ta hanyar da Zasu taimaka wa Sana'ar ka.Amma idan har ka San kana da CAC,Kawai dai kana so kayiwa wani Business naka na daban registern.To Sai ka bada Amsar cewa baka da CAC a halin yanzu.Wanan ne Zai sa su tura Bayanan ka Zuwa ga Co'operate Affairs Commission domin Yi maka CAC kyawta๐
5. *KO INA DA SMEDAN CERTIFICATE ZAN IYA DOWNLOADING WADDA SUKA BANI?*
Ko kana da Smedan Certificate Sai kayi downloading Wanan domin Certificate din itace Shedar Cewa ka cika Wanan Programme din.Zakaga ma Certificate dinka ta Wanan ta banban ta da tsohuwar Certificate dinka.Kuma ko kana da tsohuwar Certificate zaka iya yin wanan.
6. *IYA TSAWON WANE LOKACI ZASU DAWKA KAFIN SU TURO MUNA DA CAC?*
Kai dai Dan lami ka cika kawai kayi downloading Sabuwar Smedan Certificate dinka ka jira Shigowar Email na CAC dinka.A halin Yanzu dai Basu fadi ainihin lokacin da Zasu dawka kafin su turo da CAC ba.
7. *ZUWA YAWSHE ZA'A RUFE WANAN REGISTER?*
Basu fadi iya Lokacin da Za'a rufe Registern ba.Amma da Zarar suka Samu Adadin mutanen da sukace Zasu taimaka wa Zasu iya rufewa.kaga kenan ko yaw kada ka cire tsammanin Za'a iya RUFEWA.
8. *TA WACE HANYA ZAN IYA CIKA WANAN DAMAR?*
Ka Ziyar ci Sabon Link ๐ dinda aka bude domin yin wanan register.ko ONLINE CAFE
9. *DAME DAME AKE BUKATA WAJEN CIKEWAR?*
Ga details dinda ake bukata wajen cika Wanan Programme din a kasan Wanan rubutun๐
REQUIREMENTS FOR FEDERAL GOVERNMENT FREE CAC:
Full name
Phone number
State
LGA
Full Address
Business name
Business Commencement Year
Type of Business
Main Product
*KU TURAWA 'YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI DOMIN SU AMFANA DA WANAN DAMAR.ARZIKIN WANI BAI TARE NAKA๐ค*
Comments