SABON KUNDIN KARATU (CURRICULUM)NA NIGERIA (2025/2026).
Daga shekarar karatu ta *2025/2026*, gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za'a fara amfani da *sabuwar manhajar karatu* a makarantun Primary da Secondary (junior da senior), da kuma hanyoyin koyon sana’o’i.
*Abinda Wannan Ke Nufi:*
1. An rage yawan Subjects ษin da ake koyarwa domin ragewa ษalibai gajiya da nauyin karatu.
2. Za'a mayar da hankali sosai kan muhimman darussan da suka dace da zamani.
3. Curriculum ษin zai ฦarfafa koyon ฦwarewa (skill development) maimakon dogaro da haddacewa kawai, wanda hakan zaisa ษalibai su koyi abinda zai amfani rayuwarsu, kuma a shirya su don dogaro dakai da kuma cigaban rayuwarsu.
4. Sabon tsarin ya dace da tsarin ilimi na duniya, don haka ษalibai zasu kasance cikin sahun gaba a duniya.
An tsara wannan gyaran ne tare da haษin gwiwa da hukumomin ilimi kamar WAEC, NECO, NABTEB, NBTE, NERDC, da sauran manyan masu ruwa da tsaki.
A takaice dai Sabon tsarin zai taimaka wa ษalibai su fi fahimta, su koyi sana’o’i, sannan kuma su samu ilimin zamani wanda zai amfanar dasu a rayuwa.
Subject Load (Old and New)
- *Primary 1–3:*
- *Old:* 13–15 subjects
- *New:* 9–10 subjects
- *Primary 4–6:*
- *Old:* 15–17 subjects
- *New:* 11–13 subjects
- *JSS 1–3:*
- *Old:* 15–18 subjects
- *New:* 12–14 subjects
- *SSS 1–3:*
- *Old:* 15–20 subjects
- *New:* 8–9 subjects
*Highlights:*
- Nigerian Language options reduced to one: Hausa, Igbo, or Yoruba.
- Citizenship & Heritage Studies (CHS) introduced at the SSS level.
- Nigerian History is now compulsory from Primary 1 to JSS 3.
Comments