AMFANIN KAYAN KWALLIYA (makeup)๐๐ ✍️
Kafin afara kwalliya yakamata asan kayan kwalliya,da Kuma amfanin su zan dan tsakuro wasu daga ciki nayi bayani akansu.
(1) FOUNDATION:na daga cikin kayan kwalliya,kuma tana cikin tushen kwalliya tana taimakawa sosai ta bangaren daidaita kalau fatar fuska ta zama daya batare da dabbare-dabbare ba.sanan bata batar da kuraje da manyan tabo don haka mu daina kwaba foundation a fuska sosai. Foundation tana sa fuska tayi fresh ,tayi sumul Kuma ana shafa tane daga fuska zuwa wuya saboda kada su banbanta da juna.
(2)CONCEALER: Amfani da concealer mai kyau wadda ta dace da fatarki shine babban abin lura a gurin yin kwalliya da ita, concealer mai kyau itace wadda take karawa fuska Kumari ta batar da tabo da Kuma dabbare-dabbare.itace Zara daidaita akan foundation dinkin tare da taimakawa wajen fitarmiki da skin tona dinkin.
Comments