RUNDUNAR SOJOJiN KASA ZATA FARA DAUKAR SABBIN SOJOJI

 Gurbin Aiki!


Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa za ta fara soma daukar masu sha'awar shiga aikin sojan kasa .


Za a soma rijistar ne daga ranar 29 ga watan nan masu sha'awar shigan za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka.


 https://recruitment.army.mil.ng/darrr

Comments