YADDA ZA'A GYARA FATA DA AVOCADO ๐Ÿฅ‘ (PIYA)


*YADDA ZA A GYARA FATA DA AVOCADO (Peya)*


Avocado ษ—aya daga cikin 'ya'yan itatuwa da ke da amfani ฦ™warai ga fata. Yana cike da sinadarai masu ฦ™ara laushi, kariya, da hasken fata.


---


✅ *Amfanin Avocado Ga Fata:*


1. *Yana laushin fata*  

   Avocado na ษ—auke da natural oils da fatty acids da ke taimakawa wajen sanya fata ta yi laushi da taushi.


2. *Yana magance bushewar fata*  

   Idan fatar ki tana yawan bushewa, avocado na taimakawa wajen dawo da danshi.


3. *Yana kawar da wrinkles da tsufa*  

   Saboda yana ษ—auke da antioxidants da vitamin E, yana hana fatar ki tsufa da sauri.


4. *Yana rage tabon fuska*  

   Ana iya amfani da avocado don rage tabo ko dark spots a fuska.


---


๐Ÿฅ‘ *Yadda Ake Hada Avocado Don Gyaran Fata:*


*Avocado + ZUMA MASK*

*Abubuwan da ake bukata:*

- ½ Avocado (a daka)

- 1 teaspoon na zuma


*Yadda ake hadawa:*

- A hadasu waje guda, a juya su sosai.

- A shafa a fuska.

- A bari na tsawon mintuna 15-20.

- A wanke da ruwan ษ—umi.

- A yi sau 2 a mako.


---


*Avocado + Madara*

*Amfani da madara yana kara haske da saukaka fata.*


*Yadda ake yi:*

- ½ avocado + 2 teaspoons na madara.

- A shafa a fuska ko jiki.

- A wanke bayan minti 20 

Shikenan ๐Ÿ’ƒ ๐Ÿ‘ 

Comments