DOMIN GANE KINA OVULATION DU WATA KO BAKYA YI? DAN KI SAN LAFIYAR KI๐Ÿ‘

mahangar zamani

 ‎KARANTA WANNAN ZAI SA KI GANE KINA OVULATION KO BA KYA YI

‎________________________________

‎Idan al’adar ki tana zuwa ba daidai ba, wani lokacin 2 weeks, wani lokaci 2 months, wani lokaci ma bata zo ba, babbar alamar rashin ovulation ne.

‎Idan al’adar ki tana zuwa da tsananin jini mai yawa ko kuma ฦ™anฦ™anta sosai ko digon jini, hakan na iya nuna rashin ovulation.

‎Yayin ovulation ruwan farji yakan yi santsi, kamar farin kwai da aka fasa (egg-white discharge). Idan mace bata ga wannan canji ba, yana iya nuna bata yin ovulation.

‎A tsarin jikin mace, bayan ovulation, zafin jikin mace yakan ษ—an tashi da kusan 0.5°C. Idan babu wannan canjin zafin to ana zargin bata yin ovulation.

‎Idan mace tana al’ada amma ta shafe fiye da shekara tana kokarin samun ciki amma bata samu ba hakan yana iya nuna bata yin ovulation.

‎_________________________________

‎A Takaice, mace tana iya gane bata yin ovulation idan:

‎Al’adarta bata zuwa daidai

‎Bata fitar da ruwa mai kamar ruwan kwai a tsakiyar zagayen Al'adar ta.

‎Babu ษ—an tashi na zafin jiki bayan ovulation

‎Sannan, idan ta shafe tsawon lokaci tana ฦ™oฦ™arin samun ciki amma ba ta samu ba.

‎Allah ka Kara Mana lafiya baki daya๐Ÿคฒ

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡