HUkUMAR NIGERIA COSTOMS SERVICE TAFITAR DA SANARWA GAMASU NEMAN AIKI
mahangar zamani
Hukumar Kwastam ta Najeriya (Nigeria Customs Service NCS) na sanar da dukkan masu neman aiki a matakin Superintendent cadre cewa za a gudanar da gwajin PreTest a ranar Litinin, 22 ga Satumba, 2025 da karfe 3:00 na rana.
Masu neman aiki a matakan Inspectorate da Assistant cadres za a tuntube su daga baya domin gudanar da nasu Pre Test.
za a tura wa dukkan yan takara hanyar shiga (Pre Test Link) domin su kammala rajistarsu da kuma shiga gwajin. Idan kuncike niman aikin constum kurika duba Email naku kada kugajiya Allah yabada sa'a
Comments