MAGANIN WARIN GABA GA MATA


A post daya gabata munyi bayani akan nau'in warin gaban mace da abubuwan da suke haddasasu, yanzu kuma zamuyi bayanin yanda za'a kawarda matsalar.

Azaษ“i ษ—aya daga cikin waษ—annan hanyoyin ayi amfani dashi ๐Ÿ‘‡


1- Asamu garin Tazargaษ—e da garin bagaruwa da garin kananfari adafa adinga zama aciki, idan infection yashiga ciki sai adinga shan ruwan rabin kofi sau biyu a rana zuwa kwana 5 ko 7.


2- Asamu Farin Miski da garin Kananfari da Zuma ahadasu sai adinga yin matsi dashi da dare zuwa safiya sai awanke. Wannan zai kawar da warin gaba sannan yanasa matsi.


3- Asamu ganyen Dalbejiya (Neem) kaษ—an awanke adafa adinga zama aciki sau ษ—aya a rana sai asamu Kananfari asa a wuta a hayayyaฦ™a gaba idan angama ashafa Farin Miski.

 

Ayi Sharing Domin Yan Uwa Su Amfana

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡