MUSHA DARIYAR LABARAI๐๐๐๐
WASU MAZA SUN KAI MATAN SU HAIHUWA ASIBITI๐คฐ๐๐
Su uku ne suka Kai matan nasu haihuwa, daya ma'aikacin kamfanin 2 Effect ne,daya ma'aikacin kamfanin 3 crowns,daya kuma ma'aikacin kamfanin 7 Up ne.Sai suka zauna guri daya suna Addu'oi matan su haihu lafiya.Sai can ga nas ta fito tace Ina ma'aikacin kamfanin 2 Effect yake ? Sai yamike tsaye yace gani Sai tace "Ansamu yan biyu wato twins ๐ฑ๐ฑ,Sai Yakama murna yabata goron albishir ta tafi ,Bayan wasu mintina tasake zuwa tace Ina "ma'aikacin kamfanin 3 crowns ? Tace Masa Ansamu yan uku ๐ฑ๐ฑ๐ฑ,Shima yayi murna sosai .Can Sai tadawo tace Ina ma'aikacin kamfanin 7 Up? ,Yana jin haka Sai yasa kuka๐ญ Yana tsammani matar sa 'ya'ya 7 tahaifa masa.yace "wayyo Allah gani" Tace Masa an samu daya Amma ya koma "Nan take yace "Alhamdulillah๐คฒ"
Comments