SAMUN KUDI A FACEBOOK ๐ฐ๐ต✍️
(1)Facebook page business ๐
Bangare kasuwancin na shafukan Facebook,zaka kirkiri shafinane a Facebook kana Nemo masa likes cikin yan kwanaki ka dan sannan ka sayar da tsada.kuma zaka iya ring sayan shafukan daga hannu masu sayarwa kaima ka ringa sayarwa bayan ka kara musu likes.
Sannan zaka iya saya bayan ka kara musu like da kanka sai ka ringa karbar tallan wato (sponsored posts).
(2) Facebook group business
Shikuma wanna kasuwanci ne da zaka ringa kirkirar group a Facebook kana sayarwa ko Kuma shima ka ringa promoting na business and services ana biyanka .mutane suna amfani da wannan damar wajen tallata kayayyaki,fina-finai ,da sauran su suna samun kudade.
Comments