Maganin warin jiki✍️

 Dafarko asamu lalle,turare na duri mai maiko,alimun sai a hade su guri daya akwaba idan suka jiku sai arinka shafawa du jiki idan za'a kwanta da dare idan safiya tayi sai ayi wanka da ruwan dumi haka za'a  arin kayi har adena jin wanan warin jiki inshallah za asamu waraka .

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡