Amfanin kanumfari a gashi ๐Ÿคฉ๐Ÿ’†

Amfanin  da kanumfari wajen gyaran gashi.Akwai hanyoyi masu yawa wajen amfani da kanumfari,to zanyi magana ne tabangare gyaran gashi.
Dafarko Zaki samu kanumfari ki dakashi sosai yayi laushi sai ki kwaba shi da man kwakwa da zaitun kina kitso da shi ko Kuma kisa acikin man kitso da kike amfani da shi.
Na biyu Kuma Zaki jika kanumfari yayi kwana 3 idan kika zo wanke Kai bayan kin wanke da shampoo ya wanku kin dauraye sai Kuma kisa ruwan jikanken kanumfari ki wanke da kan akaro na biyu,Amma shi base kin dauraye da ruwan ba shower.

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡