AMFANIN GUJJIYA A JIKIN DAN'ADAM✍️

Gujjiya wata kwayar tsaba ce wadda mutanen Africa suke amfani da ita wadda take da matukar muhimmanci a jikin dan'adam.A wani bincike da masana sukayi sunce gujjiya tana taimakawa jiki kamar haka:

(1)A cikinta akwai sinadarin carbohydrate 65%akwai sinadarin protein 18%.
(2)kwayar gujjiya tana da dandano medadi sosai idan ana ci.
(3)Tana taimakawa jiki wajen narkar da abinci.
(4)Tana da sinadarin micronutrient.
(5)Tana taimakawa jini wajen gudana a jikin dan'adam.
(6)Tana taimakawa garkuwar jiki wajen yakar cutar Kansa.
(7) Sannan tana kare mutum daga kamuwa daga cutar kwashako.
(8)Tana karawa kashin mutum karfi da nagarta.
(9)Tana saka karamin cholesterol.
(10)Tana taimakawa jiki wajen Kare shi daga arthritis.
(11)Tana taimakawa mutum wajen hanashi gudawa da Kuma dakile gudawa  a lokacin da ake yinta.

Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA๐Ÿ‘‡