Amfanin Google contacts✍️

Google contacts 'App'ne da ake iya ajiye lambobin waya daga 1 zuwa 25,000.Amfanin da 'google contact ' na da matukar muhimmanci, saboda ko wayarka ta lalace,ko ta Bata,ko aka sace ta ,da Zara ka sami wata wayar ko a computer zaka iya dawo da duk 'lambobin wayarka'.Idan zakayi saving number a wayarka zaka ga wani guri an rubuta 'saving to' a kasan sa zakaga 'gmail Dinka ' sai ka Danna gurin shikenan zaiyi saving a'google contact '.Don haka kana bukatar  bude Gmail account shima zamu kawo nan gaba yanda zaka bude gawanda bashi da shi.

Comments