Addu'oi tsari daga manzon Allah (SAW)yake yinsu🤲

 (1) Allahumma🤲 inni a'uzu bika min sharri sama'i,wa'min sharri basari,wa'min sharri lisani, wa'min sharri qalbi, wa'min sharri maniyyi.

"Ya ubangiji Ina Neman tsarinka Daga sharri jina 👂da sharri gani na👀 ,da sharri arshena👅,da sharri zuciya ta❤️"

(2) Allahumma🤲 inni a'uzu bika Minal hammi walhazali,wal'ajzi walkasali,walbukhli waljubni,wa dala iddaini,wagalabatir rijali.

"Ya ubangiji Ina Neman tsarinka Daga damuwa😞da bakin ciki,da gajiyawa🤦da kasala da rowa da tsoro😳,da kuma rinjayar bashi💵,da rinjayar maza🧔.

(3) Allahumma 🤲 inni a'uzu bika min sharri ma'alimtu wa sharri ma lam a'alam.

"Ya ubangiji Ina Neman tsarinka Daga sharri abinda na aikata da Wanda ban aikata ba"

(Kuma itace mafi yawa Addu'ar Manzon Allah SAW).


Comments

Popular posts from this blog

GAMASU BUKATAR AIKIN NGO GA DAMA👇